Monday, November 23, 2020
Home COLUMNS Tsokaci Cikin Wannan Rayuwar Ta Mu

Tsokaci Cikin Wannan Rayuwar Ta Mu

'Tsokaci Cikin Wannan Rayuwar Ta Mu'. Ko wane ranar Juma'a... za mu gutsuro maku kadan daga cikin al'amura da su ka shafi rayuwa a yau

Ban Taba… na Maryam Aliko Mohammed

Ban taba.... Ban taba tsammanin zai ci amana na ba haka. Ni, yar gaban goshin sa, mai ilimin cikin su, ni wacce na fi kowa fahimtar...
Tabdi Jam

Tabdi Jam! na Umar S Gwani

Tabdi Jam! na Umar Saleh Gwani A tunani ko a hasashena, na yi zaton matsayina da kuma wadatata sun isa a ce Ina da 'yar...

Ayoyin Ilu na Umar Saleh Gwani

AYOYIN ILU Na Umar Saleh Gwani Tana kwance bisa gado lullube da bargo mai launin ruwan hoda, ta yi mika, ta yi hamma, tana kallon...
Mai Karya

MAI KARYA…? Na Nasir Zaharradeen

MAI KARYA...? Na Nasir Zaharradeen 'Umma! Umma! Umma yau salla saura kwana nawa?' Yarodan kimanin shekara bakwai ya tambayi mamarsa. ''Yau saura kwana biyar.'' Mamar tasa...

Yallabai! na Maryam Aliko Mohammed

Mu na sallama tare da yi muku maraba zuwa wannan fage na mu na 'Tsokaci Cikin Wannan Rayuwar Ta Mu'. Ko wane ranar Juma'a,...

Rayuwa! Na Ibrahim Malumfashi

Rayuwa! Na Ibrahim Malumfashi ‘Salamu alaikum ko mutan gidan na ciki?’ Sallama ce daga waje. ‘Wa’alaikumus salam,’ yaro ne dan shekara 8 ya amsa mata. Ta shigo...

Ciwon So na Maryam Aliko Mohammed

Ciwon So Wasu lokutan, gara mu da kanmu, mu hana ma ranmu son wani, a maimakon a yi mana shigo-shigo ba zurfi, sannan a harbo...
A Ciza, A Hura (Carrot $ Stick)

A Ciza, A Hura (Carrot & Stick) na Aliyu Wali

A Ciza, A Hura na Aliyu Wali Toh Bismillahi Ga wasu baitoci Nima in samu in shiga layi In tofa nawa albarkaci Don in kara bayani Wake ne aka yo...

Wayyo! (Oh Gosh!) na Umar Saleh Gwani

Wayyo! na Umar Saleh Gwani Idan kana bukatar sanin "ni 'yasu" to biyo ni a natse ko za ka fahimci halin tsaka-mai wuya da dan...
DON’T MISS OUT!
Subscribe To Newsletter
Be the first to get latest updates and exclusive content straight to your email inbox.
Stay Updated
Give it a try, you can unsubscribe anytime.